Dabarun Paul Biya na yaki da cin hanci | Siyasa | DW | 07.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Dabarun Paul Biya na yaki da cin hanci

Kamaru na asarar biliyoyin kudi a duk shekara a sanadiyar cin hanci da rashawa duk da cewa shugaba Paul Biya ya kafa CONAC don yakar annobar. Wasu masana na sukar hukumar yayin da wasu ke sukar gwamnati kan gazawarta.

Saurari sauti 02:51