1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Coci da masallaci shekaru 50 suna ibada a haraba daya

March 9, 2026

Duk da halin da Najeriya ke ciki yanzu da ke da alaka da banbance-banbancen addinai, wani masalacci da coci a Mubi sun shafe shekaru 50 suna makwabtaka tare da zaman lafiya a tsakanin am'umman.

https://p.dw.com/p/59rAV