Ci gaba da yunƙuri yaƙar cutar Ebola
October 2, 2014Talla
Ƙasashen duniya na ci gaba da ƙoƙari na ganin an kawar da cutar Ebola da ke da saurin kisa inda ake ci gaba da ƙoƙari na samar da magunguna na kare kai daga kamuwa da ita da ma yunƙurin na ci gaba da fadakar da mutane kan illar cutar baya ga ƙoƙari na ba da tallafin kuɗi ga ƙasashen da cutar ta fi shafa don kawo ƙarshenta.