Ci gaba da yunƙuri yaƙar cutar Ebola | Siyasa | DW | 02.10.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Ci gaba da yunƙuri yaƙar cutar Ebola

Yayin da cutar Ebola ke ci gaba da kisan al'ummar a wasu yankuna na yammacin Afirka, hukumomi da kungiyoyi na kiwon lafiya na ci gaba da fafutukar yaƙar cutar.

Ƙasashen duniya na ci gaba da ƙoƙari na ganin an kawar da cutar Ebola da ke da saurin kisa inda ake ci gaba da ƙoƙari na samar da magunguna na kare kai daga kamuwa da ita da ma yunƙurin na ci gaba da fadakar da mutane kan illar cutar baya ga ƙoƙari na ba da tallafin kuɗi ga ƙasashen da cutar ta fi shafa don kawo ƙarshenta.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin