Cece-kuce a kan dakatar da Sanusi
February 27, 2014Talla
Bayan da shugaban Tarayyar Najeriya Goodluck Ebeble Jonathan ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar Malam Sanunsi Lamido Sanusi, rahotanni sun bayyana cewa darajar naira ta fadi kasa warwas wanda kuma masana tattalin arziki ke cewa hakan babbar illa ce ga makomar tattalin arzikin kasar.