Burtaniya tace zata kara neman takunkumi akan Iran | Labarai | DW | 23.10.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Burtaniya tace zata kara neman takunkumi akan Iran

Firaministan kasar Burtaniya Gordon Brown yace gwamnatinsa zata sake neman kara kafa takunkumi kann kasar Iran ta hanyar majalisar dinkin duniya da kungiyar taraiyar turai domin kare ta daka mallakar makaman nukiliya.Yace a shirye suke su ci gaba da kokarinsu na tabbatar da kafa wannan takunkumi.Wajn taronsu da manema labarai bayan gawanrsa da firaministanb Israila Ehud Olmert,Brown yace suna neman baiyanawa Iran a fili cewa basa goyon bayan ta mallaki makamn nukiliya