Bukukuwan sallah a kasashen Afirka
October 17, 2013Talla
A Najeriya da jamhuriyyar Nijar, game da sauran kasashen dunbiya, al'ummar Muisulmi sun gudanar da bukukuwan babbar sallah cikin lumana, tare da ziyartar 'yan uwa da abokan arziki da nufin bunkasa zumuncin da ke tsakaninsu.
Rahotanni da hirarraki na kasa