Hakkin dan AdamBukatar sake tsarin kula da kangararru a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoHakkin dan AdamGazali Abdou Tasawa11/11/2019November 11, 2019A wani mataki na kare hakkin masu fama da tabin hankali da kangararru a Najeriya, kungiyar Human Right Watch ta nemi gwamnatin Najeriya da ta haramta dauri cikin mari da duk wani nau'in cin zarafi a gidajen kangararun.https://p.dw.com/p/3SplhTalla