Buhari: Najeriya ta samu ci gaba a cikin shekaru 20 | Media Center | DW | 12.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Buhari: Najeriya ta samu ci gaba a cikin shekaru 20

Ana gudanar da bikin ne na ranar ta dimukaradiyya 12 ga watan Yuni a maimakon 29 ga watan Mayu, kuma a cikin jawabin da ya yi shugaba Muhammadu Buhari ya ce an samu ci gaba a Najeriyar a cikin shekaru 20.

Saurari sauti 03:03