1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari: Makiyaya sun samu makamai daga Libya

Abdullahi Tanko Bala
April 13, 2018

https://p.dw.com/p/2w1u3

A tararayyar Najeriya yayin da Jihohin arewa maso tsakiya na cigaba da fuskantar matsalar rikicin makiyaya da manoma, shugaba kasar Muhammadu Buhari ya zargi tsohon shugaban kasar Libiya da hanu wajen baiwa makiyaya makamai a yankin yammacin Afirka shekarun baya.