Bikin rufe gasar Rio 2016, cikin hotuna | Duka rahotanni | DW | 22.08.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bikin rufe gasar Rio 2016, cikin hotuna

An kammala gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle wato Olympics ta bana da bukukuwa masu ban sha'awa, a filin wasa na Maracana da ke Brazil, duk da ruwan sama da kuma karancin 'yan kallo yayin rufe gasar.