SiyasaBayelsa: Zaben amfanin jama'a ba na siyasa baTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane11/20/2019November 20, 2019Wani al'amarin da ke daukar hankali a Jihar Bayelsa Najeriya shi ne na juyin yuya halin siyasar da ya faru yadda jama'ar jihar inda PDP ke da karfi suka kaurace ga zaben dan takara jam'iyyar adawa domin zaben na APC. https://p.dw.com/p/3TNpKTalla