Barakah Da Prince mawaki kuma marubucin wakokin Bongo Flava | Himma dai Matasa | DW | 30.09.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Barakah Da Prince mawaki kuma marubucin wakokin Bongo Flava

Kidan Bongo Flava ya samo asali ne daga wakokin Hip-hop, sai dai ya hada da kida irin na Reggae da R&B da kuma kade-kaden gargajiya na Afirka. Tsarin kidan yanzu yana tashe a kasashe da dama na Afirka.

A dubi bidiyo 03:14