You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Switzerland ta dena sayar wa Amurka makamai
Switzerland ta dena fitar da makaman yaki zuwa Amurka don cire kanta cikin masu hura wutar rikici.
EU ba za ta shiga yakin Gabas ta Tsakiya ba
Tarayyar Turai ba za ta shiga yakin Gabs ta Tsakiya ba.
Iran ta tabbatar da rasuwar Ali Larijani
Firaministan Isra'ila ya gabatar da sakon sabuwar shekarar 'Persia' ga mutanen Iran bayan labarin kisan Ali Larijani.
Shirin Rana: 17.03.2026
Shirin Yamma: 16.03.2026
Iran tana ci gaba da nuna turjiya a yakin da ke faruwa
Yakin da Amurka da Isra'ila suka kaddamar kan Iran na ci gaba da haifar da matsaloli a bangaren makamashi na duniya.
Harin jirgi marar matuki ya haddasa gobara a Dubai
Hadaddiyar Daular Laraba ta ce garkuwar tsaro ta sararin samaniya ta dakile hare-haren makamai daga Iran.
Iran ta gargadi Amurka kan lalata cibiyar mai ta Kharg
Iran ta yi barazanar lalata dukkan cibiyoyin makamashi masu alaka da Amurka muddin aka kai wa nata hari.
An sake kai hari kan ofishin jakadancin Amurka a Iraki
An hango gajimaren hayaki ya turnike saman ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Bagdaza.
Soke tashi da saukar jiragen sama saboda yaki
Cibiyar ta Ciriun ta ce an soke tashin jiragen sama da dubu 52,000.
Shirin Rana: 13.03.2026
Saudiyya ta dakile harin Iran a mahakar man fetur ta Shaybah
Mahakar fetur ta Shaybah na kusa da iyakar Saudi Arebiya da Hadaddiyar Daular Larabawa kuma ke karkashin kamfanin Aramco
Yakin Gabas ta Tsakiya na tabarbara jinkai a duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin yadda ayyukan jinkai suka tabarbare a sauran sassan duniya.
Firaministar Italiya ta soki yakin Gabas ta Tsakiya
Firaministar Italiya ta caccaka yakin da Amurka da Isra'ila suka kaddamar kan Iran saboda saba dokokin kasashen duniya.
Rahoto: Martanin Gabata ta Tsakiya kan jawabin Trump
Farashin mai ya fadi
Farashin mai ya yi fadi bayan Trump ya yi hasashen kawo karshen yakin Gabas ta Tsakiya nan ba da jimawa ba.
Azumin watan Ramadan a Gaza: Shan ruwa cikin baraguzai
Falasdinawa a Zirin Gaza suna neman hanyar murna da lokacin azumi kamar yadda aka saba cikin girmamawa.
Yakin Gabas ta Tsakiya ya shafi harkokin wasanni
Iraki ta yi kira ga hukumar kwallon kafar duniya FIFA ta dage wasanta na share fage sanadiyyar yakin.
Amurka da Isra'ila sun sake far wa Iran da Lebanon
Sabbin hare-haren hadin gwiwar Amurka da Isra'ila sun haddasa mummunan barna a Tehran da kudancin Lebanon.
Isra'ila ta kai sabbin hare-hare a Lebanon
An kai wani hari ta sama kan wani otel a birnin Beirut, lamarin da ya yi sanadin jikkatar wasu da dama.
Amurka da Iran sun kai wa juna sabbin hare-hare
Amurka da kuma Isra'ila sun yi luguden wuta kan Tehran, ita ma Iran ta kai hari Tel Aviv.
Iran ta nemi afuwar kasashen Gulf kan hare-harenta
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya nemi afuwar kasashen makwafta kasar bayan wasu hare-haren da ta kai musu.
Iran da Isra'ila na ci gaba da kai wa juna farmaki
Iran da Isra'ila sun tabbatar da kai wa juna hare-hare yayin da aka shiga mako na biyu a rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
Na rufe kofar tattaunawa da Iran - Trump
Shugaban na Amurka Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran ta nemi a tattauna amma ya ce lokaci ya kure.
Jirgin Lufthansa ya yi saukar gaggawa a Masar
Da farko an tsara jirgin zai tafi Saudiyya ne amma daga bisani aka karkatar da shi zuwa Alkahiran Masar saboda tsaro.
Shirin Safe 06.03.2026
Iran ta yi ikirarin kai hari kan jirgin ruwan Amurka
Iran ta ce ta harba makami mai linzami kan jirgin ruwan mai na Amurka a Tekun Fasha.
Isra'ila ta sha alwashin hallaka sabon jagoran
Isra'ila ta sha alwashin ganin bayan duk wani sabon shugaba da aka nada a Iran.
Tasirin yakin Iran kan alakarta da Afirka
Duk da nisan yankin Gabas ta Tsakiya, Iran na da alaka a fannonin kimiyya da tattalin arziki da kasashen Afirka.
Jigilar matafiya da suka makale saboda yaki
Jigilar matafiya da suka makale saboda yakin Gabas Ta Tsakiya
Jiragen sama sun soke tafiye tafiye
Yakin Iran da Isra`ila ya tilasta kasashen yankin gabas ta tsakiya rufe filayen jiragen sama
Lamura na kara dagulewa a Gabas ta Tsakiya
Rikici na rincabewa a yankin Gabas ta Tsakiya a daidai lokacin da Amurka ta yi shelar yakin ka iya kai makwanni
Shirin Rana: 01.03.2026
Amurka da Isra'ila sun kai wa Iran hari
Amurka da Isra'ila sun kai hari kan Iran
Shirin Rana: 11.02.2026
Iran za ta kai hari sansanonin Amurka na Gabas ta Tsakiya
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce harin bai zama farmaki ga kasashen Gabas ta Tsakiya ba, face Amurka.
Shirin Yamma: 05.02.2026
Merz zai fara ziyarar aiki a yankin Gabas ta Tsakiya
Shugaban Gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya ce Berlin na bukatar kulla kyakkyawar dangantakar kasuwanci da kasashen Gulf.
Shirin Rana: 04.02.2026
Shirin Rana: 02.02.2026
Iran na son kaucewa shiga yaki da Amurka
Iran na son warware takaddamarta da Amurka ta hanyar diflomasiyya
Manzannin Amurka na ziyara a Gabas ta Tsakiya kan Gaza
Steve Witkoff da Jared Kushner na ziyara a Isra'ila domin kan hanyoyin da za a bi wajen sake gina yankin Gaza.
Shirin Rana: 21.01.2026
Shirin Rana: 19.01.2026
Shirin Rana: 16.01.2026
Shirin Rana: 13.01.2026
Shirin Yamma: 08.01.2026
Shirin Rana: 02.01.2026
Shirin Rana: 26.12.2025
Shirin Rana: 24.12.2025
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 14
Shafi na gaba