1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Auren wuri ga yara mata a Najeriya.

November 4, 2019

Da dama dai na ganin laifin aurar da yara masu karancin shekaru na iyaye ne, yayin da wasu ke alakanta hakan da al'ada da kuma addini.

https://p.dw.com/p/3SQqD

Najeriya na daga cikin kasashen duniya da ake yin auren wuri, inda wani kiyasi ya nunar da cewa kusan rabin 'yan mata a kasar da ake wa aure suna kasa da shekaru 18 a duniya, kuma mafi akasari ana aura musu mazan da suka manyanta ne.