SiyasaAudugar mata da ake sabuntawaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris YB11/25/2018November 25, 2018Wata matashiya Olivia Onyemaobi a jihar Niger da ke tsakiyar Najeriya ta bullo da sabuwar fasaha ta samar da audugar mata da ake iya sabuntawa a kamfaninta na Pad-Up Creations.https://p.dw.com/p/38XFDTalla