An zabi sabbin shugabannin majalisu a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 11.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

An zabi sabbin shugabannin majalisu a Najeriya

A Najeriya an zabi Sanata Ahmad Lawal na jam’iyya mai mulki ta APC a matsayin sabon shugaban majalisar dattawan a yayin da Hon Femi Gbajabiamila ya zamo sabon shugaban majalisar wakilai.

Saurari sauti 03:32