1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An bukaci gwamnatin Najeriya ta saki Sheik Zakzaky

Gazali Abdou Tasawa
January 3, 2020

A Najeriya wani lauya mai zaman kansa a kasar ya nemi gwamnatin kasar da ta saki Sheik Ibrahim Alzakzaky jagoran mabiya mazahabin Shi'a a Najeriya domin tabbatar da bin doka da oda.

https://p.dw.com/p/3VhBN