Shin wata kasa ce ta fi noman lambu a duniya? Ina matsayin Najeriya a fannin noma a duniya.
https://p.dw.com/p/3MWJX
Talla
Alhaji Isa Tafida Mafinda, Yariman Muri daya daga cikin manyan manoma a Najeriya ya yi bayani kan yanayin da noma yake ciki a Najeriya da kuma kasashen da ke kan gaba wajen harkar noma a duniya baki daya.