Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ko kun san abin da ke haddasa walkiya da ake samu lokacin da hadari ke haduwa zuwa lokacin da za a yi ruwan sama? Ku saurari wannan sautin domin samun karuwa daga bakin kwararren masanin yanayi da muhalli.
Daruruwan gidajen mutane sun rushe sakamakon ambaliyar ruwan sama, titunan motoci sun yanke saboda tsawa da ake yawan fuskanta.
Shugabannin kasashen duniya, ka iya gaza cimma bukatar kawo karshen sauyin yanayi, in har ba su dauki matakan gaggawa kan kawo karshen gurbataccen hayakin da masana'antu ke fitarwa ba.
Masana da wakilan gwamnatoci daga sassan duniya ne suka shirya zaman taron nazarin yadda za a shawo kan matsalolin da gurgusowar hamada ke haifar wa duniya.
Ruwan sama mai yawan gaske ya janyo ambaliya a sassa daban-daban na jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya, lamarin da ya haifar da asarar rayuka da dukiya mai tarin yawa.