Amsoshi: Mene ne asalin kalmar Almajiri? | Amsoshin takardunku | DW | 14.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshi: Mene ne asalin kalmar Almajiri?

Shin a ina kalmar Amajiri ta samo asali? Shin ana danganta kalmar Almijiri ga mutumin da yake neman fisabilillahi? Ko dai ana danganta ta ne ga yaro wanda aka kaishi karatu a makarantar Allo? Kuma a wace jiha ce aka fi samun Almijiri a Nigeria? Akwai karin bayani a cikin shirin.

Saurari sauti 10:07