1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Dangantakar Usmanu Dan Fodiyo da Abdullahi Fodiyo

Abdullahi Tanko Bala MNA
January 27, 2020

https://p.dw.com/p/3Wris

Tarihin dangantakar da ke tsakanin Usmanu Danfodiyo da Abdullahi Fodiyo.

Dr Ibrahim Usman Issa tsohon Darakta-Janar na cibiyar tarihi da al'adu ta Waziri Janaidu a Sakkwato ya yi bayani kan dangantakar Usmanu Dan Fodiyo da Abdullahi Fodiyo.