1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amnesty ta kalubalanci kame mata a Imo

August 24, 2018

Amnesty international ta nemi hukumomin Najeriya ta gaggauta sako mata 114 da aka tsare bayan zanga-zangar neman sakin jagoran IPOB Nnamdi Kanu.

https://p.dw.com/p/33hg8