1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amirka za ta hana masu magudin zabe visa

Uwais Abubakar Idris MAB
May 16, 2023

Gwamnatin Amirka ta haramta wa ‘yan Najeriya da suka aikata laifuffukan kawo cikas ga zaben 2023 shiga kasarta , a wani mataki na neman shawo kan matsalolin da ke gurganta dimokuradiyya musamman daga ‘yan siyasa.

https://p.dw.com/p/4RRlu