Amirka da Rasha na tattaunawa kan makomar siyasar kasar Syriya. | Labarai | DW | 25.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Amirka da Rasha na tattaunawa kan makomar siyasar kasar Syriya.

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewar Sergei Lavrov da sakataren harkokin wajen Amirka Jonh Kerry sun tattauna ta wayar tarho kan makomar siyasar kasar Syriya

Ma'aikatar harkokin wajen Rashan ta kara da cewar Sergei Lavrov da John Kerry sun tattauna akan batun warware rikicin kasar gami da makomar siyasar kasar ta sanya hukumomin Syriyan gami da wasu masu kishin kasar dake samun tallafin al'ummo min kasa da kasa kan batun tattaunawar.

A kwai alamun da ke nuni da cewar yanzu haka kasashen biyu za su iya yin aiki tare don yakar kungiyar Is dake da alaka da kungiyar Boko Haram.