1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfanin fasahar zamani wajen gwajin ciki ga masu juna biyu

Binta Aliyu Zurmi MA
September 21, 2018

Fa'idar hoton ciki wato Ultrasound wajen rage mace-macen mata masu juna biyu da kuma kananan yara da ke fama da wasu larurori. Wannan dai wani ci gaba ne da fasahar zamani ta bijiro da shi, da kuma ke amfanar al'uma. Sai a saurari abin da shirin ya kunsa.

https://p.dw.com/p/35JGP