SiyasaAmfani da addini don cin moriyar matasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa09/12/2018September 12, 2018Bayan share lokaci ana fuskantar rikici, hukumar kaiyade iyali ta duniya da manyan malaman addini da sarakai na wani zama a Najeriya da nufin lalubo hanyoyi na amfani da matasa ta hanyoyi da suka dace.https://p.dw.com/p/34mGtTalla