Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Al'ummar da bala'in tashar nukiliyar Fukushima a kasar Japan ya rutsa da su na kokawa bisa rashin samun tallafin da ya ddace daga gwamnati.
Japan na tunawa da cika shekaru goma sha biyu da aukuwar iftala'in girgizar kasa mafi muni da aka taba samu a duniya.
Al'ummar kasar Siriya da bala'in mummunar girgizar kasa ya rutsa da su, na ci gaba da samun kayan tallafi daga kungiyar Tarayyar Turai EU.
Mahukuntan Japan sun ce sun fara nazarin farfado da cibiyoyinsu na nukiliya tare da gina wasu sababbi. Wannan wani gagarumin sauyi ne da ya sha bambam da matsayar kasar a baya.