1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Fukushima

Fukushima birni ne da ke kasar Japan wanda ya fuskanci hadarin nukiliya sakamakon wata girgizar kasa da aka yi a watan Maris na shekarar 2011.

Girgizar kasa da igiyar ruwan Tsunami da birnin Fukushima ya fuskanta ya shafi cibiyar nukiliya da ke birnin wadda hakan ya haifar da bala'i na nukiya da ba a ga irinsa ba tun bayan na Chernobyl. Ana ta kokari wajen gyaran cibiyar da kuma sake tsugunar da mutanen da ke zaune kusa da ita.