Aliko Dangote ya kasance dan Najeriya da aka haifa a shekarar 1957, kana hamshakin mai arziki.
Aliko Dangote na zama mafi dukiya tsakanin mutanen da ke rayuwa a nahiyar Afirka baki daya. Ya kuma kafa kamfanoni da dama a ciki da wajen Najeriya, galibi a cikin kasashen nahiyar Afirka.