SiyasaAlamun haske a arzikin NajeriyaYusuf Bala Nayaya02/16/2017February 16, 2017A Najeriya bayan lokaci al'umma na ji a jika ta fuskartar tattalin aziki, wannan lokaci mahukunta a kasar na cewa tattalin arzikin kasar na farfadowa yayin da wasu talakawa ke cewa su gani a kasa.https://p.dw.com/p/2XgrjHoto: Getty ImagesTalla