1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Addu'o'in samar da zaman lafiya a jihar Borno

Al-Amin Suleiman MuhammadMarch 11, 2014

Shehun Borno Alhaji Abubakar Garbai Al-Amin El-Kanemi ya umurci al’ummar jihar ta yi azumi na tsawon kwanaki uku wanda za a kammala da addu’o’i na musamman ranar Juma’a domin samun kwanciyar hankali a wannan yankin.

https://p.dw.com/p/1BNTB