Talla
Bincike ya nuna yadda mata masu ilimi ke ci gaba da fuskantar matsaloli na wariya a wuraren aiyukansu a wasu jihohi da ke yankin arewacin Najeriya. Matan sun ce ana fifita takwarorinsu maza fiye da su, musanman a ba su mukamai.