1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Abu Namu: Gyara da adon jikin mata

August 17, 2020

Gyaran jiki na daga cikin ado da mata da ke yi don gyara fata ta yi haske tare da sheki da kuma kaucewa wasu kuraje da ke bata fata kuma hakan na daga cikin hanyoyin tsaftace jiki.

https://p.dw.com/p/3h4cl