Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A kasar Amirka, an samu mace ta farko da ta zama mataimakiyar shugaban kasa. Baya ga haka ta kasance bakar fata ta farko da ta samu wannan muhimmin mukami a Amirkan. Wacece mataimakiyar shugaban kasar Amirka?