1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

September 28, 2020

Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari ne kan sana'ar kwalliya. Sana'ar kwalliya dai a yanzu musamman a tsakanin mata, ta zamo babbar sana'a ta dogaro da kai.

https://p.dw.com/p/3j5Nb