1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: 03.07.2024

Lateefa Mustapha Ja'afar AH
July 8, 2024

Kalublen da mata masu kananan sana'oi ke fuskanta a cikin harkokinsu na kasuwanci.

https://p.dw.com/p/4i16B
Hoto: Temilade Adelaja/REUTERS

Wariya da matsalar kudi da aiki hade da iyali da rashin tallafi, baya ga matsalolin rashin samun sana'ar da ta dace ko kuma matsaloli na siyasa da yanayi da ma rashin ilimi kan sana'o'in ko wasu matsaloli na kashin kai, na daga cikin tarin kalubalen da mata masu kananan sana'o'i ke fuskanta a Najeriya. Daga kasa za a iya sauraran sauti.