SiyasaTasirin kuri'un matassa a zaben NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdul-raheem Hassan ZUD/LMJ12/07/2022December 7, 2022Matasa fiye da miliyan takwas sun mallaki katin zabe a Najeriya gabanin zaben 2023, ko wannan wata dama ce ga matasan ta amfani da karfin kuri'unsu wajen zaben shugabannin da za su sauya rayuwarsu? https://p.dw.com/p/4KcpGTalla