SiyasaZiyarar Macron ta farko a AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/19/2017May 19, 2017Mali dai ita ce kasa ta farko da Macron ya fara ziyarta a nahiyar Afirka kuma a wannan ziyara shugaban ya yi tattaki zuwa yankin Gao don tattaunawa da sojojin Faransa da ke kasar.https://p.dw.com/p/2dF8fTalla