Zargin cin hanci ya yi gaba da Zuma | Zamantakewa | DW | 15.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Zargin cin hanci ya yi gaba da Zuma

Badakalar cin hanci da a ke zargin Shugaba Jacob Zuma da iyalansa da hannu a ciki ta jaza masa juya baya daga 'ya'yan jam'iyyarsa ta ANC lamarin da ya sa ya mika wuya ta barin kujerarsa saboda matsin lamba.

    

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin