An gudanar da zaben 'yan majalisa a Togo na shugaban kasa a Mali da kuma na gama gari a Zimbabwe da ke yankin kudancin Afirka.
https://p.dw.com/p/19IF7
Talla
An gudanar da wadannan zabubbuka dai ba tare da wata gagarumar matsala ba. Sai dai an samu jinkiri wajen samun sakamako a wasu kasashen. Zaben na kasashen Mali da Zimbabwe dai su ne suka fi daukar hankalin kasashen Duniya.