Yuan na zama kudin China da ake amfani da shi a kasar domin harkokin saye da sayarwa.
China tana cikin kasashe da ke kan gaba wajen karfin tattalin arziki. Hukumar ba da Lamuni ta Duniya, IMF ta saka kudin a daya daga cikin kudaden da take amfani da su.