′Yar Namibiya mai neman aiki a Jamus | Zamantakewa | DW | 11.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

'Yar Namibiya mai neman aiki a Jamus

A farkon watan nan na Maris ne sabuwar dokar Jamus ta daukar aiki daga kasashen waje ta fara aiki. Akwai gurabe masu yawa da ake neman ma'aikata. Sai dai kamar yadda zaku gani a wannan bidiyon an samu dauki daga kasar Namibiya.