SiyasaKamaru
An kammala yakin neman zabe a Kamaru
October 11, 2025
Talla
'Yan takara 12 za su fafata a zaben a ciki har da shugaban mai barin gado Paul Biya wanda yake kan karagar mulki tun a shekarea ta 1982, wanda ke da shekaru 92 da haifuwa.
Yanzu haka dai abokin aikina Mohammad Awal Balarabe yana a birnin Yaounde wanda ya je don zaben kuma ya shai mana cewar ya zuwa yanzu an kammala yakin neman zabe.