1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan ta'adda sun fidda salon yaudawar al'umma

January 2, 2020

Mayakan Boko haram sun fito da dabarun neman hadin kan talakawa don fadada ikonsu a yankin Arewa maso gabashin Njeriya, inda suke mayar da shanu da dabbobi da su kwace daga jama’a a jihohin Borno da Adamawa da Yobe.

https://p.dw.com/p/3VbJx