1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan adawa sun juya baya ga majalisa a Togo

Salissou Boukari
September 15, 2017

'Yan majalisar dokoki na bangaran adawa a kasar Togo sun fice daga majalisar dokokin kasar, inda suka ce ayar dokar da gwamnati ta ke kan batun kawo sauye-sauye a kundin tsarin mulki bai tabo kayyade wa'adin mulki ba.

https://p.dw.com/p/2k40u