1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda na gina gida da sana'ar figar kaji a jihar Borno - Dattijo

September 27, 2023

Wani dattijo a jihar Bortnon Najeriya ya shaida wa DW yadda ya samu arziki da sana'ar figar gashin kaji a tsawon shekaru kusan 50.

https://p.dw.com/p/4WsTA