Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin wannan bidiyon za ku samu cikakken bayani kan yadda za ku iya turo da ra'ayoyinku ga DW Hausa ta imel ko ta Facebook domin a karanta a shirye-shiryenmu na rediyo.