1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Facebook

Facebook shafin intanet ne na sada zumunta da aka kafa shi ranar 4 ga watan Fabrairu na shekara ta 2004. Wani matashi mai suna Mark Zuckerberg ne ya kirkiri shafin.

Sama da mutane miliya dubu guda ne yanzu haka ke amfani da Facebook wajen musayar ra'ayi da labarai da kuma sada zumunta. A cikin shekara ta 2014 aka sayar da hannun jarin kamfanin ga jama'a.

Nuna karin rahotanni