1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wutar daji na barna a Turkiya

Abdourahamane Hassane
August 2, 2021

Kungiyar Tarrayar Turai ta aike da jiragen sama masu kashe gobara a Turkiya domin taimakawa wajen shawo kan wutar daji da ake fama da ita a kudancin Turkiya tun kwanaki shida da suka wuce.

https://p.dw.com/p/3yRPz
Türkei | Waldbrände | Marmaris
Hoto: Yasin Akgül/AFP/Getty Images

Tun farko an kiesta cewar kamar wutar dajin 130 ke ci a kasar, amma kawo yanzu bakwai sun gagara shawo kai. Hukumomi sun ce an kwashe mutane sama da dubu ta jiragen ruwa a garuruwan da gobarar ta wasashe, kana masu aikin kashe gobara sama da dubu fudu na ta kokarin kashe wutar dajin.